Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Ake ta fama da wata Amarya taki yadda a kaita gidan Angonta

Wannan Bidiyon wata Amarya ce data dauki hankula bayan da aka ga ta ko yadda a kaita gidan Angonta, tace ba zata bar gidansu ba.

A karshe saidai daukarta aka yi cak sama aka kaita cikin mota saboda taki yadda ta shiga.

https://twitter.com/i/status/2010598524610871625
Karanta Wannan  Sarauniyar Kyan Najeriya ta zo ta biyu a gasar Sarauniyar Kyau ta Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *