Wani malamin Darika ya dauki hankula bayan da yayi ikirarin cewa ya taba sakawa Shehu Ibrahim Wando.
Yace kuma ya taba cin abinci tare da shehu Ibrahim.
Ya kuma ce ya taba cin abinci da Shehu.
Da yawa dai wannan abu ya basu mamaki.