Wannan wata matashiya ce data je kasar Saudiyya tana rokon Allah a dakin Ka’aba cewa ya saka mata kan samarin da suka yaudareta.
Saidai daga baya an gano ashe Soja Boy yayi rawa da ita.
Lamarin ya jawo cece-kuce sosai.