
An baiwa Gwamnatin tarayya shawarar tasa a dauki Azumi gobe, Laraba dan a taya ‘yan kwallon Najeriya, Super Eagles addu’ar nasara.
Ranar Alhamis idan Allah ya kaimu za’a buga wasan kusa dana karshe tsakanin Najeriya da me masaukin baki, Morocco.
Me sharhi akan harkar tsaro, Deji Adesogan ne ya bayar da wannan shawarar.