
Bidiyon gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda da yace aikin gwamna ba dadi sai wahala ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.
Bayan bayyanar Bidiyon da ya jawo cece-kuce sosai wasu aun nemo Bidiyon gwamnan yana shakatawa.
An ga wani Bidiyon gwamnan yayin da yake wasa da doki.
Da yawa na cewa ga gwamnan da yake mulki ba dadi.