Friday, March 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Matar G-Fresh, amarya wadda yake cewa Binta Suga ta yi yaji

Matar Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin wadda yake kira da Binta Suga ta yi yaji.

Ya bayyana cewa ta yi yaji ne saboda kishi.

Ya kuma kara da cewa shi mace bata amfanamai abu na ko sisin kwabo ba zata dameshi ba.

Karanta Wannan  Mulkin Tinubu ya talauta masu kudi da yawa>>Inji Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *