
Tauraruwar mawakiyar Najeriya, Teni kenan inda ta kwanta rashin lafiya saboda an cire Najeriya daga gasar AFCON.
Ta yi Bidiyo inda take gayawa ‘yan kasar Ghana cewa sin ga abinda dan uwansu ya haddasa koh.
Ta yi kira ga Shugaba Tinubu ya tura jirgin yaki zuwa kasar Ghana.
Rafalin da ya hura wasan Najeriya da Morocco dai dan kasar Ghanane.