Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata magana da Kwankwaso yayi da tasa ake ta cewa ko zai koma APC ne

Jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa shi fa bai ce ba zai koma APC ba.

Yace amma kamin ya koma sai an gaya masa me za’awa Talakawa.

Sannan sai an gaya masa shi wane matsayi za’a bashi.

Sannan sai an gaya masa matsayin gwamnatin jihar Kano da ‘yan majalisarsu.

Yace amma har yanzu babu wani da ya sameshi akan hakan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wannan matashin yayi kira ga gwamnatin Tarayya data hana yada Bidiyon yanda Janar Muhammad Uba ya rigamu gidan gaskiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *