
Naziru Ahmad Sarkin Waka ya bayyana cewa, ya kamata Attajirin Najeriya, BUA ya dawo da kudaden da yawa Super Eagles alkawari zuwa Arewa.
Yace kudin zasu yi amfani a Arewa sosai.
Ya wallafa hakane a shafinsa na Facebook.

BUA dai ya cika alkawarin da yawa ‘yan kwallon na dala $500,000 duk da basu yi nasara ba