Wannan wata mata ce data cuci wasu masu shago ta musu Alert din karya na Naira dubu dari uku da hamsib ta tafi.
Saidai bayan watanni 3, ta sake komawa shagon dan ta sake cutarsu, saidai an ganeta.