Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka yi bikin tunawa da ‘yan mazan jiya a Abuja

A yau, 15 ga watan Janairu ne ake bikin tunawa da ‘yan mazan jiya, Sojoji da suka rigamu gidan gaskiya.

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya halarci wajan bikin a Abuja inda ya ajiye fulawar girmamawa a wajan bikin.

Karanta Wannan  Ana ta caccakar wani ɗansanda saboda ya ɗaura wa Ganduje takalmi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *