Thursday, January 15
Shadow

Ba’a gama yayin iPhone 17 pro max ba, iPhone 18 na shirin fitowa

Rahotanni sun bayyana cewa, an samu bayanan sirri na wayar iPhone 18.

Watar dai na da girman 6.3″ and 6.9″

Kyamarar gaba na can samanta ta gefen hagun wayar.

Sannan tana da Face iD.

Hakan na zuwane a yayin da ba’a gama yayin wayar iPhone 17 pro max ba.

Karanta Wannan  An kori malaman jami'a 4 saboda lalata da dalibai mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *