
An ga ‘yan wasan Senegal sun isa garin Rabat inda a canne zasu buga wasansu da kasar Morocco ranar Lahadi wanda shine na karshe na daukar kofin AFCON.
Saidai zuwansu garin ba tare da jami’an tsaro ba ya jawo cece-kuce.
An dai gansu suna Turmutsutsu a cikin jama’a.