Dan tsohon shugaban kasa, Ibrahim ‘Yaradua ya auri mace ta 3.
Hakan na zuwane shekaru 2 bayan da ya auri diyar tsohon shugaban hukumar Immigration Muhammad Babandede, watau Amira
Lamarin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.