Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Abinda Wannan mahaifin yawa ‘ya’yansa da ya dauki hankula sosai

Wannan mahaifin ya sayawa ‘ya’yansa Wardrobe ta saka kaya da suka dade suna tambayarsa ya siya musu.

Ya nuna yanda kayan yaran nasa ke zube a kasa inda yace sun dade suna rokonsa ya sai musu inda zasu rika saka kayansu.

Yace ya dade yana son ya sai musu sai aka yi sa’a wani abokinsa yana son sayarwa ya kirashi yace ya saya.

An ga yaran nata murna bayan da suka dawo daga makaranta suka tarar da mahaifinsu ya saya musu Wardrobe din.

Karanta Wannan  EFCC ta kama tsohon gwamnan jihar Delta kuma mataimakin Atiku Abubakar a zaben 2023, Efeanyi Okowa kan almundahanar Naira Tiriliyan 1.3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *