
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya aika da me bashi shawara akan harkar sadarwa,Malam Abdulaziz Abdulaziz Kano da yawa Mijin matarnan, Malam Haruna Ta’aziyya.
Shugaban ya yiwa Malam Haruna ta’aziyyar Matarsa da ‘ya’yansa inda yace za’a hukunta wanda suka yi wannan aika-aika cikin gaggawa.