Thursday, September 10
Shadow

Allah Ya Karba: Kalli Bidiyon yanda wasu ‘yan kasar Senegal suka rika karanta Qur’ani yayin da suke tsaka da wasa da kasar Morocco

Wannan wasu ‘yan kasar Senegal ne da aka ga suna karatun Qur’ani yayin da kasarsu ke tsaka da wasa da kasar Morocco a wasan karshe na gasar cin kofin AFCON.

Bidiyon ya dauki hankula sosai inda musamman musulmai sukai ta cewa masha Allah.

https://twitter.com/i/status/2013212823648633122
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ba wanda zai hanani ci gaba da Yin tik din Muslim Muslim na Tinubu da Kashim Shettima, kaima ban hanaka yin naka ba>>Sheikh Sani Yahya Jingir

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *