
Wannan wani dan APC ne da ya dauki hankula bayan ikirarin da yayi cewa, babu wanda zai iya kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben 2027.
Ya bayyana cewa an ware makudan kudade inda kowane me zabe za’a bashi Naira dubu shirin da ya zabi Tinubu.
Yace Tinubu na da Gwamnoni 31 a karkashinsa dan haka a yanzu dai babu wanda zai iya kayar dashi zabe.