
Wannan malam Harunane da Akawa matarsa da ‘ya’yansa aika-aika a Dorayi dake Kano yayin da ya je fadar Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II dan sarkin ya masa gaisuwa.
Da yawa dai sun bayyana mamakin ganin cewa ba sarkin ne ya je gidansa ba, shine ya je gidan sarkin dan sarkin ya masa gaisuwa.
Wasu dai sun ce idan su ne ba zasu je ba.