Wannan Bidiyon ‘yan kasar Senegal ne da suka yi zagaye da kofin AFCON da suka ciwo daga kasar Morocco.
An gansu a saman mota suna nunawa ‘yan kasar Kofin.
Dandazon mutane da yawane suka fito dan tayasu murna.