Tauraruwar fina-finan Kudu, Nkechi Blessing ta bayyana cewa, mazan dake neman aurenta sun kai mutum dubu biyar.
Tace ana ta aika mata sakonnin neman aura kuma ba dama ta canja lambar wayarta saboda ta hadata da facebook.