Tuesday, March 31
Shadow

Shin Kwankwaso zai dauko Barau ya bashi takarar Gwamna a 2027

Bayan ficewar Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf daga jam’iyyar NNPP inda yake shirin komawa jam’iyyar APC.

Danbalki Kwamanda yayi fatan cewa, Kwankwaso ya dauko Sanata Barau ya bashi takarar gwamna a 2027 dan ya kayar da Abba zabe.

Karanta Wannan  INNÁ LILLAHI WA'INƝA ILAIHI RAJI'UƝ: Shekaranjiya Asabar Aka Daura Auren Suwaiba M. Nasir Yau Da Safe Kuma Mijin Ya Ráśų

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *