Saturday, January 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Unguwar data fi kowace Unguwa tsada a Najeriya, watau Maitama dake Abuja babu wutar lantarki

Ganin unguwar data fi kowace Unguwa tsada a Abuja inda Ministoci da Sanatoci ke zaune, Watau Maitama babu wutar lantarki lamarin ya dauki hankula sosai.

Da yawa sun bayyana hakan da cewa, Abin Kunyane.

Karanta Wannan  Gwamna Zulum ya hana sayar da giya a jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *