Tuesday, February 3
Shadow

Kalli Bidiyon da gidan Talabijin din Channels TV suka yi inda suka nuna Mabarata da yawa a titunan Kano, wanda ya jawo cece-kuce

Sabon rahoton da gidan Talabijin din Channels TV suka yi akan Al’adar bara a titunan Kano ya jawo cece-kuce.

Da yawa sun bayyana cewa, ko sati ba’a yi ba aka ga matasan Kano na rokon shahararren dan Amurka, Ishowspeed da ya je Legas kuka Duniya ta gansu.

Da yawa sun ce amma Channel TV bata yi rahoto akan su ba ahine take nuna Mabarata a kano.

Rahoton dai bai yiwa mutane da yawa dadi ba inda wasu ke cewa, Channels TV din kamar tana ramuwa ne game da Bidiyon matasan da aka ga suna rokon Ishowspeed kudi.

Karanta Wannan  EFCC ta kwato Naira Biliyan 5 da dala Miliyan $10 daga hannun barayin tsaffin ma'aikatan NNPCL

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *