Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Wadda ta yi Bidiyon nan da Baby dinta tasashi yayi kukan Awaki wanda ya dauki hankula sosai, ta sake yin wani Bidiyon da Babyn nata

Wannan matar da ta yi Bidiyo da baby dinta tasashi kukan awaki wanda Bidiyon ya dauki hankula sosai a yanzu ma ta sake sakin wani Bidiyon da baby din nata.

A baya dai ta saki Bidiyo inda ta sa Babyn nata Tambele sannan tasa yawa dangin uwargidansa rashin Mutunci.

Hakan ya jawo mata Allah wadai inda kuma akaita cece-kuce da fadar cewa hakan bai dace ba.

Saidai a wannan Sabon Bidiyon ta bayyana irin soyayyar da takewa babyn nata ne kawai ba tare da sashi yayi wani abu da bai kamata ba.

Karanta Wannan  Kalli Hoto: Tsohuwar 'yar kwallon Najeriya da Tsohon Gwamnan Kaduna Malam Nasiru Ahmad ya dauki nauyinta zuwa kasar Amurka aka mata aiki ta koma Namiji na neman taimakon Naira Miliyan 69.7 dan a mata karin aikin da zata rika haihuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *