Monday, February 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wata mata ta gayyato ‘yan uwanta suka Rhùshy gidan Mijinta saboda yace zai kara aure

Wannan wani Bidiyo ne dake ta yawo a kafafen sada zumunta inda aka bayyana cewa, wata Matar aure ce ta gayyato ‘yan uwanta suka rishe gidan Mijinta saboda yace zai kara aure.

Lamarin dai ya jawo cece-kuce inda kowa ke fadar irin matakin da zai dauka idan da matarsa ce.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda ta kaya tsakanin Rashida Mai Sa'a da wata dake son lqlqta mata aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *