
Rahotanni daga jihar Naija na cewa, jirgin sojin saman sojojin Najeriya ya sake kuskurewa akan farar hula a jihar Naija.
Lamarin ya farune a Kurgi dake karamar hukumar Kuriga.
Lamarin ya farune ranar 25 ga watan Janairu wanda ya yi sanadiyyar jikkatar mutane da dama.
An jima dai ana samun irin wannan kuskuren akan farar Hula a Najeriya.