Tuesday, February 3
Shadow

Kalli Bidiyon: A karshe dai an yi magana da matarnan data kori mahaifiyarta daga gidanta saboda bata biya kudin haya ba

Matarnan da ta baiwa mutane mamaki saboda korar mahaifiyarta da ‘yan uwanta daga gidanta saboda basu biya kudin haya ba an samu zantawa da ita

Rahotanni dai sun bayyana cewa, sun biyata Naira dubu 70 amma babu cikon dubu 30 a kudin shine tace su tashi daga gidan.

Saidai da aka kirata ta yi ta kame-kame.

@socialcare74

ga wanda Allah yaba ikon taimaka masu 2.o.4.5.6,7,8,5,7,4,social care foundation frstbnk🙏🏻

♬ original sound – Social care foundation

Karanta Wannan  Wadannan tsaffin Hotunan na Abba Gida-Gida kamin ya zama Gwamna sun dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *