Tuesday, February 3
Shadow

Da Duminsa:An kama wani dan Fim cikin wadanda akw zargi da yunkurin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki

Rahotanni daga kafar Premium times sun bayyana cewa, an kama dan fim din kudu me suna Stanley Amandi saboda hannu a yunkurin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki.

Rahoton yace sojojij sun dauki Stanley Amandi aiki ne dan ya musu aikin yada farfaganda akan Jhuyin mulkin.

Saidai da yawa sun bayyana mamakin kamashi inda wasu ke cewa ba’a wani sanshi sosai ba, irin wannan aikin sananne ake baiwa yawanci.

Karanta Wannan  Yadda Aka Kama Mace Mai Jagorantar Maza Zuwa Satar Wayoyi A Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *