Tuesday, February 3
Shadow

Da Duminsa: An kama karin wani Tsohon janar kuma Dan sarauta daga jihar Naija da ake zargi na da hannu a yunkurin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki

Rahotanni daga jihar Naija na cewa, an kama General, Mohammed Ibrahim Gana, me ritaya wanda kuma shine Danmagayakin Nupe bisa zargin cewa, yana cikin wadanda suka yi yunkurin yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Jhuyin mulki.

An kamashi ne bayan an kama dansa wanda yanzu haka soja ne me suna Lieutenant Colonel Sadiq Ibrahim-Gana.

Sahara Reporters ce ta ruwaito lamarin inda tace Gana na cikin sojoji 34 da ake tsare dasu bisa zargin wannan shiri.

Karanta Wannan  GWANIN BAN SHA'AWA: An Aurar Da 'Yan Mata Biyar 'Yan Gida Daya A Ranar Daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *