Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Mala’iku sai sun tafawa Rigi-Rigi saboda matsayinsa>>Inji Anisee

Tauraron dan Darika, Alhaji Anisee Ya bayyana cewa, Idan mala’iku suka hadu da Sheikh Rigi-Rigi a qabari, sai sun tafa masa.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya saki bayan rasuwar Rigi-Rigi inda ya bayyana cewa an yi babban Rashi.

Karanta Wannan  Tsohon Bidiyon Shugaba Tinubu yana cewa idan bai samar da wutar lantarki a mulkinsa na farko ba kada a sake zabeshi ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *