Wednesday, September 2
Shadow

Da Duminsa: EFCC sun kama Samha M Inuwa

Hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC sun kama Tauraruwar fina-finan Hausa, Sàmha M. Inuwa.

An kama ta ne bayan da wani Bidiyonta ya yadu tana share majiya da takardar kudin Naira.

EFCC tace bayan yaduwar Bidiyon, ta bibiyi Samha inda ta kamata

Hukumar tace yanzu haka Samha na hannun EFCC ana bincike.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda diyar Casemiro ta fashe da kuka bayan da mahaifinta ya ci kwallo a wasan Brazil da Japan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *