Tuesday, September 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Kiristocin Najeriya sun fito sun jinjinawa shugaba Trump saboda kawo sojojin kasar Amurka Najeriya

Wasu Kiristoci sun fito sun jinjinawa shugaban kasar Amurka, Donald Trump saboda kawo sojojin qasarsa Najeriya.

Rahotanni sun bayyana cewa, wasu kwararrun sojojin Amurka sun shigo Najeriya.

Sojojin dai ba masu yawa bane kuma ba’a bayyana ko wace jihace za’a kaisu ba.

https://twitter.com/i/status/2018805613816406032
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Amal Umar da Usman Uzee wanda duka 'yan Arewa ne ke kame-kamen Hannu da wasanni irin na ma'aurata a wani fim da suka fito

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *