Tuesday, April 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Farfesa Isa Ali Pantami ya koma jihar Gombe dan sabunta rijistarsa ta APC

Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami ya koma jiharsa ta Gombe dan sabunta rinistarsa ta jam’iyyar APC.

Ya samu tarba me kyau daga masoyansa.

Tuni aka fara sabunta rijistar jam’iyyar APC.

Karanta Wannan  Atiku Abubakar na shirin barin PDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *