Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Zahra Buhari da ‘yan Uwanta suka halarci wajan bikin ‘ya’yan Atiku

‘Ya’yan tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari, watau Zahra Buhari da sauransu sun halarci wajan bikin ‘ya’yan Atiku da aka yi a makon daya gabata.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mukan Shiga kasa mu yi Yaqi ba wai dan mu yi nasara ba, Kawai mukan jefa BoumaBoumai mu daidata rayuwar mutanen kasar mu kara gaba>>Inji Shugaban kasar Amurka, Donald Trump

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *