
Bayan zazzafar hirar da Ali Jita yayi da Soja Boy wadda ta dauki hankula.
Ana ta kira ga Ali Jita da cewa, kokarin halatta waka da yake yi yafi hadari fiye da rungumar mata da Soja Boy ke yi a wakokinsa.
Shi dai Soja Boy yace ya yadda waka Haramun ce kuma yana fatan ya daina nan gaba.
Amma Ali Jita na kalubalantarsa akan hakan.