Friday, February 6
Shadow

Ina son a sayar min da Najeriya dan in gyarata>>Inji Wannan baturen

Wannan baturen dan kasar Ingila ya nemi a bashi mukamin Firayiministan kasar sannan ya nemi a sayar masa da Najeriya dan ya gyarata.

Yace yana son a sayar masa da Najeriya kamar yanda a baya kasarsu ta Ingila ta taba sayen Najeriyar a shekarar 1900.

Wannan magana tasa ta jawo cece-kuce inda wasu suka ce sun yadda wasu kuma suka ce ba zai yiyu ba.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kasar Amurka ta aiko da wakilai na musamman Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *