Friday, September 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yaci bashin Opay sun kirashi sau 100 a rana, yace ko a zahiri yana cin bashi yaki biya ballantana su da basu san inda yake ba

Wannan wani matashine da ya ci bashin Opay na Naira 4000.

Yace yanzu bashin ya koma Naira 6000.

Yace sun kirashi akalla sau 100 a rana saidai yace ba zai biya ba.

Yace ko a zahiri yana cin bashi yaki biya ballantana su.

https://twitter.com/i/status/2019742936771047848
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Kanawa suka mayarwa da Sanata Kawu Sumaila shinkafar da ya basu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *