Thursday, March 26
Shadow

Kalli Bidiyon:Yanda ‘yan Najeriya sukawa shugaba Tinubu Ihun bamayi a babban masallacin Juma’a na Abuja

A yaune, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya je babban masallacin Juma’a na Abuja dan halartar daurin auren ‘ya’yan karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle.

Saidai wasu ‘yan Najeriya sun nuna fushinsu akansa inda suka rika cewa bama yi yayin da suke fitowa daga cikin masallacin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda wata mata ta kkashe 'yar aikinta saboda ta kalli TV

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *