Saturday, February 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘Yan Gombe suke cewa Farfesa Isa Ali Pantami yayi rawa a zagayen siyasar da yayi

Wasu Bidiyon da suka biyo bayan zagayen siyasar da Farfesa Isa Ali Pantami yayi a garin Gombe sun jawo cece-kuce.

Wasu Gombawa sun fito suna cewa Farfesa yayi rawa.

Dama dai a ofishin jam’iyyar APC yayin da ya je sabunta katinsa na jam’iyya, sakataren jam’iyyar yae masa sai ya ajiyr malumta abuga ganga yayi rawa.

@kul.da.lafiar.baki

#VoiceEffects #foryourpage #saudiarabia🇸🇦 #viraltiktok @Mai martaba 👑✅ @ALIYU IBRAHIM MAGINA @BASIRU NA MANZON ALLAH

♬ original sound – GOMBAWA3
Karanta Wannan  Mun warware matsalolin aure aƙalla 600 a shekara ɗaya - HISBAH

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *