Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan dansandan nata shan ruwan Allah wadai saboda yanda ya shiga wata mota dake dauke da mutane a Kano, ya taka Birki, wanda hakan na iya haifar da Khàdàry

Wannan wani Dansanda ne a Kano dake ta shan ruwan Allah wadai bayan da aka ganshi ya shiga wata motar fasinja ya taka burki da karfin tsiya.

An jishi da direban suna cece-kuce inda yake cewa ya dauke kafarsa daga kan birkin motar da ya dora.

Karanta Wannan  Ko kun kamani Babana bai damu dani ba saboda bai san iya yawan 'ya'yansa ba>>Matashiya ta gayawa Tshàgyèràn Dhàjì yayin da take shirin yin tafiya daga Damaturu zuwa Zamfara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *