An ga Shugaban daliban jami’ar Federal University Dutse da tawagar motocinsa da suka dauki hankula sosai a kafafen sadarwa.
An kuma ga yanda masu bashi kariya ke zagaye dashi suna bashi kariya.