Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Naja’atu ta yi daidai data kira Pantami da maqaryaci saboda mawaryacinne>>Inji Dr. Hussain Kano

Malamin dake fadakarwa a kafafen sada zumunta, Dr. Hussain Kano, ya jinjinawa Naja’atu kan kiran da tawa Farfesa Isa Ali Pantami da Maqaryaci.

Dr. Hussain yace Naja’atu ba ta yi qarya ba inda yace dalikin hakama shima zai rika kiranta da mama Naja’atu.

Karanta Wannan  Jimullar Sojoji 100 da farar hula 200 ne masu ikirarin Jìhàdì suka kàshè a cikin sati 5 da suka gabata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *