Wednesday, February 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Na kamu da son wata Kirista, kuma dana shi dalibin Shehu Ibrahim duk inda ya shiga sajewa yake, idan ya shiga cikin Kiristoci shima sai ya zama Kirista saboda dama Kiristan ne>>Inji Alhaji Anisee

Tauraron Tiktok, Alhaji Anisee ya bayyana cewa ya kamu da soyayyar wata Kirista.

Ya kuma ce dama shi dalibin Shehu Ibrahim duk inda ya shiga sajewa yake yi da mutane, idan ya shiga cikin Musulmai sai ya zama Musulmi, idan ya shiga ciki pagan wanda basu da addini, sai shima ya zama pagan, idan ya shiga cikin Kiristoci sai shima ya zama Kirista.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matasa a jihar Akwa-Ibom sun fito dan yiwa shugaba Tinubu yakin neman zabe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *