Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Kalli Bidiyon yanda Hafsat Baby ta furta kalmar “Fita daga Musulunci ” wajan cacar bakin da suke ita da Sadiya Haruna
by Bashir Ahmed
Tauraruwar Tiktok, Hafsat Baby Ta Furta Kalmar Batanci ga Allah wadda malamai suka bayyana cewa tana kafurta duk wanda yayi.
Hafsat ta Furta wannan mummunar kalmane a yayin da take Zhaghin Sadiya Haruna.
Da yawa dai na ta mata raddi da gaya mata cewa ta fita daga Musulunci bata sani ba.