Wednesday, November 18
Shadow

Bayan da ya nemi a kawo inda yace duk wanda ya karbi Mukamin Siyasa ya zama Garbati, An zakulo tsohon Bidiyon Sheikh Pantami inda yake fadin hakan

An zakulo tsohon Bidiyon Malam Farfesa Isa Ali Pantami inda yake cewa idan malam ya yadda dan siyasa ya bashi mukami zai rika kiransa da garbati.

Hakan ya farune bayan hirarsa da BBCHausa inda ya nemi cewa a ina ya fadi hakan?

https://twitter.com/i/status/2025271453872992378

Lamarin dai ya jawo zazzafar Muhawara inda wasu ke zargin malam da yin baki biyu.

Karanta Wannan  Tauraron dan kwallon Najeriya Victor Osimhen ya saiwa kansa sarka ta sama da Naira Biliyan 1 dan murnar bikin zagayowar ranar Haihuwarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *