Saturday, June 27
Shadow

Bidiyon rawar Fiytsqrq da Tauraruwar Tiktok, Habiba Dorayi ta saki a cikin Watan Ramadana ya jawo cece-kuce

Tauraruwar Tiktok, Habiba Dorayi ta saki wani Bidiyo rawar Fitsara da ta yi a shafinta na Tiktok a ciin watan Azumi.

An ganta tana juya mazaunanta inda wasu suka yi Allah wadai da hakan.

A baya dai Habiba Dorayi ta taba yin irin wannan Bidiyon da ya dauki hankula akai ta ce mata be dace ba inda ta fito tace ta daina Bidiyon fitsara.

Amma gashi ta sake yi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon abinda akawa Tauraron Fina-finan Hausa Saheer Abdul da ya je Madina yana sayar da garin Danwake, yace dole ya dawo Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *