Sunday, February 22
Shadow

Cikakken Bidiyon sojannan da aka ga ‘yansanda na masa fada a Ofishinsu ya bayyana

A baya, Hutudole ya kawo muku yanda wani Soja ya samu kansa a ofishin ‘yansanda inda aka ga sun sakashi gaba suna masa fada.

Rahoton dake fitowa shine abinda ya hadu wai ya shiga ofishinsu ne bai sara musu ba shine suka cire masa hula suka ce ya cire rigarsa a sakashi bayan kanta.

@aa_yayari

This video is made for clarification. As members of the police 👮 agreed to post it online.#aa_yayari #abis_fulani #sultanjgn #aayayari_update

♬ original sound – AA YAYARI

sojoji ‘yan uwansa da yawa ne suka bayyana suke cewa sun samu me saukin kai sosai.

Wasu kuma sun rika bayyana cewa sai sun daukar masa fansa.

Karanta Wannan  Shugaban kasa Bola Tinubu ya yafewa kamfanin mai na kasa, NNPCL bashin dala Biliyan $1.42 da Naira Tiriliyan 5.57 daya kamata su biya Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *