Friday, September 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani babban Mutum ya baiwa Abokinsa da suka yi aji daya kyautar Keke

Wannan wani mutum ne da ya baiwa abokinsa da suka yi aji daya a makaranta kyautar keke.

Saidai lamarin ya dauki hankula inda mutane ke cewa keke yayi kadan.

https://twitter.com/i/status/2025760496641577467
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yawan mutanen da suka je tarar Ministan wutar Lantarki ya baiwa mutane mamaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *