Wannan baturiyar ta bayyana cewa, tana yin Azumin watan Ramadana dun da cewa ita ba musulma bace.
Tace tana yi ne dan taya abokanta musulmai.
Tace a shekarar data gabata ma ta yi.
Inda tace a yanzu tana gwadawa ta ga guda nawa zata iya yi.